YADDA ZAKU HADA MIL POPCORN
Abubuwan bukata
Popping corn
Butter 2tspn
Sugar
Milk
Butter
YANDA ZAKI HADA
Firstly zaki dora tukunya akan wuta kisaka butter inta narke
Saiki zubah popping corn kijuya saiki rupe ruppp
A hankali zakiji kara alamun yana parpashewa saiki dan dingah girgizah tukunyar harsai yagamah popping din
Saiki yi melting din sugar and butter da ruwa kadan saiki juye akan popcorn din
Saiki yi melting din sugar and butter da ruwa kadan saiki juye akan popcorn din
Kijuya sannan kisaka madara ki kara sugar zzakigah madarar takamah popcorn din sosai

0 Comments