HANYA MAFI SAUKI NA CIRE TABO KO PIMPLES.
Abubuwan bukata.
Zuma
Lemon 🍋 tsami
Zakisamu zuma da lemon tsaminki kihada su waje daya kidinga shafawa a fuskarki Kullum idan zaki wanka
Kibarshi a fuskarki kamar na miniti 15 saiki shiga wanka Ki wanke
Kiyi haka kamar natsawon kwana 7
InshaaAllah duk wani tabon fuska fa pimples zasu tafi
Ga videon steps by steps yanda zaayi.
.jpeg)

0 Comments