BAYANI AKAN SHAN MANIYYI LOKACIN JIMA'I.
BAYANI AKAN SHAN MANIYYI LOKACIN JIMA'I
Bincike Daga Dr Aisha Yusuf and Dr Na’ima
Maniyi ruwa ne dake fitowa dake
azzakarin namiji a lokacin da yake
saduwa da matar sa ko kuma
lokacin da jinsin mace da namiji ke
tarayya da juna.
A lokutta da dama mutane
musamman mata kan tambayi likitoci ko akwai hadari ga lafiyar
mace idan tana hadiye maniyin
mijin ta a lokacin da suke saduwa?
Dr Jen Anderson dake kasar Amurka
ta yi kokarin bayyana amfani da
illar dake tattare da hadiye
maniyin namiji wanda aka wallafa
a shafin ‘Heathline’ dake yanar
gizo.
1. Hadiye maniyin namiji baya
cutar da kiwon lafiyar mace domin
maniyi na dauke da sinadarin
‘Glucose, sodium, citrate, zinc,
chloride, calcium,lactic acid,
magnesium, potassium wanda ke
taimakawa wajen inganta kiwon
lafiyar mace.
Sai dai bincike ya nuna cewa mace
za ta fara ganin amfanin wadannan
sinadarori a jikinta idan tana
yawan kwankwadar maniyin.
2. Hadiye maniyi na kare mace mai
ciki daga kamuwa da cutar hawan
jini.
Bincike ya nuna cewa maniyi na
dauke da sinadarin ‘Endorphins,
estrone, prolactin,oxytocin,throtropin da serotoni wanda ke hana mace mai ciki
kamuwa da hawan jini.
3. Hadiye maniyi na kawar da
damuwa ko kuma yawan fushi ga
mata da maza saboda
wadannan sinadari da yake dauke
da su
4. Ana iya kamuwa da cututtuka na
sanyi dake kama al’auran mutum.
Bincike ya nuna cewa mace za ta
iya kamuwa da cututtuka irin ta
sanyi kamar su Gonorrhea,Chlamydia,syphilis dasauran su sannan kuma da
kanjamau idan har namijin na
dauke da wannan cututtuka.
5. Yana kara kyan fatar mace musamman wajen hana kuraje afuska.
6. Hadiye maniyi na sa barci mai nauyi Hakan na yiwuwa ne a dalilindauke da sinadarin ‘Melatonin’wanda ke taimaka wa wajen barci.
7. Yana kara kiba a jiki domin akwai kitse daban-daban har kashibiyar zuwa bakwai dake sa kiba ajiki.
8. Maniyyi kan dan yi wari, sai dailikitan ta bayana cewa warinmaniyi ya danganta da irin abinci da tsaftan namiji. Wani yakan yidandanon siga-siga, wani kuma
gishiri-gishiri.
Ga bayanin malam game da hallaci/haramcin shan maniyyi ga videon anan👇👇

0 Comments