Wata Mata Ta Kona Kishiyar Ta Da Ruwan Zafi Kan Faɗa Tsakanin Ƴaƴan Su a Habuja
Bayan faruwar lamarin kuma mijin na su ya bawa wadda aka kona ɗin dubu 3 kan ta ta fi gidan su Gusau daga Abuja don ta je ta yi jinya a can. 😢
Ga cikakken bidiyon yadda lamarin ya kasance ta nan: 👇

0 Comments