Cikakken Bayani Daga Bakin Mahaifin Nafi'u Gorondo Wadda Uwar Dakin Shi Ta Kashe Shi a Kano.
Mahaifin ya shaida mana cewar "an yi wa ɗana kisan gilla ne ba rashin lafiyar da ta same shi kwanakin baya ba ne sanadi
"Da farko sun yaudare ni da cewar ciwon sa ya tashi kuma Allah ya yi wa Nafiu rasuwa, sai suka tambaye ni yaushe za mu masa sallah jana'iza sai nace musa karfe 1
Ga sauran bayanan mahaifin a videon nan.
Bayan na isa Kano har karfe 7 na safe ban fahimci a kwai wani abu ba sai da muka sake kallon gawa sai muka ga jini na ta zub
"Anan na bukaci a buɗe gawar sa mu gani, ina budewa sai naga kota ina a wuyan sa an caccaka masa wuka

0 Comments