Kalli Bidiyon Yaron Da Yasa Duniya Mamaki Da Tausayi Saboda Hanci Da Yake Da.
Bidiyon Wannan yaron da yake da hanci ya matukar baiwa duniya mamaki kwarai da gaske, duba da yadda wasu kuraje manya-manya suka fito masa a kan hancin nasa, wanda hakan yake wahalar da shi.
Da ake tattaunawa da mahaifiyar wannan yaro, ta bayyana yadda yaron nata yake fuskantar matsalar hanci, wanda hakan yake matukar wahalar hakan.
Domin kallon cikakkiyar tattaunawar da tashar Afrimax English tayi da wannan yaro 👉👉 FULL VIDEO 👈👈

0 Comments