Ad Code

Responsive Advertisement

An Cafke Wata Ƴar Aiki Na Zuba Guba A Ruwan Shan Matar Gida

An Cafke Wata Ƴar Aiki Na Zuba Guba A Ruwan Shan Matar Gida


Dubun wata ƴar aiki ta cika, yayin da aka kamata tana kokarin sanya maganin kwari a ruwan shan uwargidanta.

A wani bidiyo da nan da nan ya karade shafukan sada zumunta, an ga ƴar aikin ta durkusa kan guiwoyinta tana amsa tambayoyin uwargidan na ta bayan an yi ram da ita. Kamar yadda labarin yazo daga shafin internet na Labarun Hausa.


Ta bayyana dalilan aikata hakan

Ƴar aikin gidan ta bayyana cewa tayi alkawarin sai ta halaka duk wanda ya gaya mata wata maganar da ba tayi mata dadi ba a raiA cewar ta, ta cire ƴan makullan dakin matar gidan daga wurin da aka saba ajiye su, ta shiga dakin sannan ta sanya gubar a cikin ruwan shan ta.


Sai dai tayi rashin sa’a domin duk wannan tuggun da take shiryawa an dauka a kyamara yayin da take aikataw


Ba a san takamaimai dalilin da yasa take kokarin halaka matar gidan ba. Wannan lamarin dai ya sanya mutane da dama tunanin ko wane irin abu matar gidan take yiwa ƴar aikin da har ya sanya tayi tunanin ta cutar da ita, yayin da wasu kuma sun goyi bayan matar gidan inda suka bukace ta da ta gaggauta korarta daga gida


Azabtar da ƴar ai

Sau da dama ana zargin yadda wasu ke azabtar da aikin, wanda ake ganin hakan yana wuce kima kwarai da gaske, to sai dai wasu na da ra’ayin cewa hakan ba wani abu bane


Wasu daga cikin ƴan Najeriya na goyon bayan matar gidan inda suka bata shawarar da ta koreta daga gidan ba tare da bata lokaci ba.... 






Post a Comment

0 Comments