Ad Code

Responsive Advertisement

Sai Bayan Da Mukayi Aure Sannan Na Gane Ashe Bashi Da Ƙafafu – Cewar Wata Amarya

 Sai Bayan Da Mukayi Aure Sannan Na Gane Ashe Bashi Da Ƙafafu – Cewar Wata Amarya.


Hausawa ke cewa soyayya Ruwan Zuma, wata amarya ta auri ango da bashi da ƙafafu ba tare da ta sani ba. To sai dai ta ce hakan sam ba zai taba musu soyayyar da suke yi ba 


Da tashar Afrimax English take tattaunawa da matar, ta bayyana yadda taji bayan ta gano Angon nata cewa bashi da cikakkun ƙafafu, inda ta ce ko kaɗan hakan bazai tauyeta ba.

Angon da bashi da ƙafafu ya bayya dalilan da suka kawo har ya kai ga rasa kafafunsa.

Domin kallon cikakkiyar tattaunawar da tashar Afrimax English tayi da wannan mutumin 👉👉 FULL VIDEO 👈👈








Post a Comment

0 Comments