Ad Code

Responsive Advertisement

Yadda Matar Da Ta Haifi Jarirai 48 Ta Shiga Kundin Tarihi Na Duniya

 Yadda Matar Da Ta Haifi Jarirai 48 Ta Shiga Kundin Tarihi Na Duniya.



Matar mai suna Marian Namatanzi ta haifi jarirai 48 lokuta daban-daban, to anman sai dai duk da haka ta kasance cikin matan da suka haifi jarirai mafi yawa a fadin duniya.

Marian, ta haifi jariraai ƴan biyu shekaru 2 da yi mata aure tana da shekaru 12 a duniya. Mariam fa haifi jarirai 38, ciki sun haɗar da ƴan biyu guda biyar.

Sannan ta haifi ƴan uku sau hudu, sai kuma ƴan hudu sau 5, to sai dai an samu 3 da suka mutu sakamakon rashin samun matsala tun a cikin mahaifa.


ku cigaba da kasancewa da mu a koda yaushe domin samun zafafan labarai da babu Kamarsu a koda yaushe.





Post a Comment

0 Comments