Ad Code

Responsive Advertisement

Yadda Wata Mata Ta Haifi Ƴaƴa 5 Bayan Kwashe Shekaru 9 Da Aure Ba Tare Da Ta Haihu Ba

 Yadda Wata Mata Ta Haifi Ƴaƴa 5 Bayan Kwashe Shekaru 9 Da Aure Ba Tare Da Ta Haihu Ba.



Wata mata da ta kwashe tsawon shekaru 9 da aure ba tare da ta haifi ko ɗa ɗaya ba, cikin Ikon Allah wannan karon ta haifi ‘ya’ya 5. Kamar yadda shafin internet na APA Hausa ya wallafa.

Matar mai shekaru 40 mai suna Chidinma AMAECHI ta haifi yara biyar ɗin ne maza 3 mata 2.


Ta kuma haihu ne a ranar Alhamis da ta wuce a asibitin Life International Hospital dake Awka a jihar Anambra. Sai dai sai da aka yi mata aiki aka ciro ya’yan biyar.


Amma dukkansu suna cikin koshin lafiya

Post a Comment

0 Comments