Ad Code

Responsive Advertisement

Buwayi Gagara Misali: Yadda Bidiyon Wannan Yaron Mai Shekara 23 Ya Matukar Daukar Hankali.

 Buwayi Gagara Misali: Yadda Bidiyon Wannan Yaron Mai Shekara 23 Ya Matukar Daukar Hankali.


Cikin wani labari mai cike da al’ajabi da ban tausayi, wannan yaron yana da shekara 23, to annan yana rayuwa tamkar ɗan shekara 2 saboda lalura da yake da ita tun ta haihuwaDa ake tattaunawa da mahaifiyar wannan yaro mai shekara 23, ta bayyana yadda lalauran ɗan nata ke tashar mata da hankali, ta kuma bayyana tsahon lokacin da mahaifin yaron yayi ba tare da waiwayosu ba.

Mahaifiyar ta bayyanawa tashar Afrimax English cewa mahaifin yaron ya gudu ya barsu tsahon shekara 10 ba tare da ya dawo ta kansu ba. Yaron nata samm baya iya motsa ko wacce gaba ta jikinsa.


Domin kallon cikakkiyar tattaunawar da tashar Afrimax English tayi da mahaifiyar wannan yaro 👉👉 FULL VIDEO 👈👈



Post a Comment

0 Comments