Kambala’i Kalli Yadda Aka Maida Wata Tsohuwa Tamkar Yar Shekaru 20
Cikin wani salo na yaudara da yan mata keyi na kokarin sauya fasalin halittarsu, an maida wata tsohuwa yar kimanin shekaru 80 zuwa budurwa yar shekaru 20 da MakeUp.
An maida wannan tsohuwa ne yar kimanin shekaru 80 zuwa Matashiyar budurwa mai kimanin shekaru 20 ta hanyar sauyin fasali ma tsafo kyau da fasali na yan mace da ake kira MakeUp.
Bidiyo wannan tsohuwa da ta koma matashiya ya dauki hankali masu amfani da shafin YouTube kwarai da gaske, inda bidiyon ya samu makallata sama da Miliyan 4 cikin wata 1 kacal.
Domin kallon cikakken bidiyon 👇👇

0 Comments