YAJIN MAI JEGO
Me jego kisan wadannan Baure da Dan
kumasau da minanas domin suna daga
cikin abubuwan dake temakawa mace
musamman wajen cikowar gaba tareda
niCikowar gaba da ni ima tareda matsi ciki
da waje sune cikar mace,ta kasa idan
kika samu wadannan to bakida matsala
wajen gamsarda miji kuma wannan yajin
yana amfani sosai awannan fanni
musamman wadanda basuda halin
ciccibin saniya kona akuya wasu kuma
basa iya cin wannan naman shine ake
amfanida wannan yajin wajen cin abinci
kullum anaso ya zama yajinki ko a miya
ko cikin abinci ko nama yana aiki 100%
kamar yanda kuka gani a sama sassaken
baure da minanas sai Dan kumasau sune
kan gaba wajen yajin saiki kara da
sassaken gabaruwa kanunfari da sauran
kayan kamshi na yaji amma dai
wadancan na sama sufi yawa anaso aji
alamarsu karara ima da matsi musamman me jego
Me jego kisan wadannan Baure da Dan
kumasau da minanas domin suna daga
cikin abubuwan dake temakawa mace
musamman wajen cikowar gaba tareda
ni ima da matsi musamman me jego
Haka zalika yajin yana bukatar maggi da
barkono kadan yanda bazai fitoba tabbas
idan kika hadashi yanda yadace zakiga
amfaninsa koda bakya jego matukar
kinason cikowar gaba da ni ima tareda
matsi

0 Comments